KOWA YA BAR GIDA ...

KOWA YA BAR GIDA ...

Dandalin Nishadantarwa, Ilmantarwa da Fadakarwa

Dandalin Nishadantarwa, Ilmantarwa da Fadakarwa


GAME DA DANDALIN KOWA YA BAR GIDA...


MANUFOFIN MU


Dandalin KOWA YA BAR GIDA... Shafi ne da aka Kirkire shi damin manufofi kamar haka:

 • Jan Hankalin Al'ummar Hausa kan Kula da Yarensu
 • Gyara Kalmomin da Jumlolin Hausa da aka Gurbata
 • Zakulo wasu kyawawan Al'adun Hausa da aka manta dasu
 • Tunatar da matasa Muhimmancin Kiyaye Yarensu
 • Kawar da matasa daga Munanan Al'adu da zamani ya kawo wadanda a asali da Al'adun Malam Bahaushe bane
 • Ilmantarwa
 • Nishadantarwa
 • Koya wa Matasa Fasahar Zamani a cikin Harshen Hausa


FATAN MU


Babbar Fatarmu itace

 • Kyautatuwar Harshen Hausa a Koda yaushe
 • Tsayuwar Al'umma akan Tafarkin Magabata na gari
 • Tabbatuwar Al'adun Hausa ba tare da Gurbata ba
 • Matasa su Kula da kiyaye Martabar Wannan Harshe
 • Hausa ta Kyautatu a Harasan Yara masu Tasowa
 • Tarbiyya tayi kyau
 • Zumunta ta gyaru
 • Matasa su zamo masu dogaro da kansu
 • A samu Matasa masu kwazo da basira© Hakkin Mallaka, Kowa Ya Bar Gida... 2019 - 2020