KOWA YA BAR GIDA ...

KOWA YA BAR GIDA ...

Dandalin Nishadantarwa, Ilmantarwa da Fadakarwa

Dandalin Nishadantarwa, Ilmantarwa da Fadakarwa


Domin Tallata Hajarka latsa wannan mashigar


DANDALIN KARIN MAGANA

HAUSAWA SUKA CE: Idan Kare da sata, Daddawa ma da war I!!!. Wannan Karin magana me ake nufi da shi kuma a yaushe ake amfani da shi??

Ta'aliki

Hassan Mai Zabi

Yayi kyau qorai da gaske


Yusuf Uthman

Ana fadanta ne lokacin da ake son a nuna cewa kowanne bangare yana da nashi kason wajen laifin


Mainasara Bala

Ana nufin: Idan wane Yayi laifi, to shima wane ta bangare dayan yana da nashi laifin.© Hakkin Mallaka, Kowa Ya Bar Gida... 2019 - 2021